Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Gine ko Jamhuriyar, Gine ko Gine-Conakry ,(da yaran Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), ƙasa ce, da take a nahiyar.
Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban ƙasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.
Gine ta samu 'yancin kanta a, shekara ta 1958, daga Faransa.