(Da yaren Ugandan Yuganda), a hukumance kuma a Turance a na kiranta: Republic of Uganda (Swahili: Jamhuri ta Ugandaa ne), kasa ce, da take a Gabashin Afirka. Kasar tayi iyaka da, kenya daga Arewa, da kuma sudan ta kudu daga yamma, sai kuma democradiyan Congo daga kudu maso yammah, Rwanda da kudu, uganda ta na dayawan jama`a sama da kimani 8.5million, babban birnin kasar, Kampala, uganda tasamu sunane,
A masarautan, Buganda
Tana da yawan jama'a fiye da miliyan arba'in da biyu (42,). wanda miliyan tokos da digo biyar 8.5 ke zaune a babban birnin kasar kuma mafi girma a Kampala. Uganda tana da sunan masarautar Buganda.