Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Kasar Chadi, tana ɗaya daga cikin kasashen da suke afirika ta tsakiya. Tanada iyaka da kasashe shida sune:- daga nahiyar gabas Sudan , nahiyar arewa Libya daga nahiyar yamma Nijar da Kamaru da Najeriya, nahiyar kudu jamhuriyar Afirka ta tsakiya. Kasar chadi kasa ce da batada wani kogi ko teku , amma tanada wani dan tabki sunansa tabkin chadi yana arewa maso yammacin Ndjamena baban birnin kasar .
Tarihi
daga Yusif sahabi
Mulki
Siyasa
Kasar Chadi tasamu yancin gashin kanta daga hannun kasar faransa tun daga ranar 11 ga watan Agusta a shekarar 1960, a wannan lokacin Ngarta Tombalbaye dan kudanci chadi wanda ba musulmi bane ya karbi ikon kasa daga hannun Faransa. Bayan shekara 5 da karbar mulki sai aka fara yaki tsakaninsa da musulmai ýan arewacin kasar, acikin babban birni Ndjamena, haka aka cigaba da yakin har shekara ta 1979 musulmai suka yi nasara akan ýan kudancin kasar wadanda mafi yawansu ba musulmai bane. A waccan lokaci Hissène Habré yazama shugaban Kasar .
== Arziki == tanada arziki mai yawa
Wasanni
Fannin tsaro
Kimiyya da Fasaha
Sifiri
Sifirin Jirgin Sama
Sifirin Jirgin Ƙasa
Al'adu
Mutane
Yaruka
Abinci
Tufafi
Ilimi
Addinai
Musulunci
Kiristanci
Hotuna
Coat of Arms
Tutar kasar
Wani bisa Raƙumi, Chadi
Bakin Teku, Cadi
Wasu yan kauye na Kasar Cadi
Rakumai da dawakai sun yi gangamin yakin neman zabe a kasar
Cadi
Wani bafullatani, Chadi
Ministar Sufuri da Jiragen Sama Fatime Goukouni Weddeye