Yancirani dasuka shiga Tanzania sun hada masu magana da harshen Southern Cushitic wadanda sukazo daga Ethiopia (Habasha);[3] Eastern Cushitic people who moved into Tanzania from north of Lake Turkana about 2,000 and 4,000 years ago;[3] and the Southern Nilotes, sunhada da Datoog, wadanda asalin su daga yankin iyakar South Sudan–Ethiopia ayanzu, tun daga shekara ta 2,900 da 2,400 dasuka shude.[3][3][4]
Mulkin mallakan turawa yafara ne da asalin garin Tanzania a karshen karni na 19th lokacin da Jamus ta kirkira German East Africa, inda kuma hakan yaba Britaniya damar kwashe su yayin World War I. Asalin garin shine Tanganyika, tareda Zanzibar Archipelago wanda aka keba dan hukuncin yanmulkin mallaka. Bayan basu yanci kai a alif 1961 da alif 1963, sai garuruwan biyu suka hade a watan April ta shekara alif 1964 inda suka kafa Kasar hadaddiyar jamhoriyar Tanzania.[5]
Majalisar dinkin Duniya ta kiyasta yawan mutanen Tanzania sunkai kusan miliyan 16, Tsarin mulkin kasar, tsarin Shugaban kasa ne akan bin dokar constitutional Jamhuriya tun daga shekara ta alif 1996, babban birnin tarayyar ƙasar itace Dodoma anan ne fadar gwamnati da Majalisa da wasu hukumomi na gwamnatin suke.[6]Dar es Salaam, tsohuwar babban birnin kasar ita ta cigaba da rike msfi yawan hukumomin gwamnatin, kuma itace birni mafi yawa a kasar, da babban tashar ruwa, kuma jagorar kasuwancin kasar.[5][7][8] Tanzania is a de facto one-party state with the democratic socialistChama Cha Mapinduzi party in power.
Tanzania takasance mai yawan tsaunuka kuma tanada cunkoson mutane a arewa maso gabashin kasar, inda tsaunin Kilimanjaro yake. Three of Africa's Great Lakes sunada bangare a Tanzania. Daga arewa da yamma akwai Lake Victoria, Africa's largest lake, da kuma Tanganyika, lake din dayafi zurfi a Afirka, yashahara a iri kifayansa, gabar gabashi nada zafi da damshi, tareda Zanzibar Archipelago tsibiri. Kalambo Falls, yana nan a Kalambo River a Zambian border, is the second highest uninterrupted waterfall a Africa.[9]Menai Bay Conservation Area shine babban yankin Zanzibar marine dake samun kulawa.
Sama da yaruka 100 daban daban ne ake amfani dasu a kasar Tanzania, haka yasa tazama kasa mafi mabanbantan harsuna a gabashin Afirka.[10] The country does not have a de jure official language,citation needed|date=September 2017}} although the national language is Swahili.[11] A na amfani da harshen Swahili dan tattaunawa a Majalisar kasar, da ƙananan kotuna kuma harshen da ake magana dashi a primary school. Turanci kuma ana amfan dashi a kasuwanni da diplomacy, da manyan kotuna, kuma harshen a secondary da manyan makarantu,[10] duk da gwamnatin Tanzanian tana shirin daina amfani da turanci a ƙasar.[12] kusan kashi 10 na 'yan Tanzania suke amfani da Swahili a matsayin harshen su na farko amma kusan kashi 90 a matsayi na biyu suka dauke shi.[10]
Al'umma
Hotuna
Kogin Duluti
Cityscape, Sekei Ward, Arusha Urban District
Boma
Bakin Teku a tsibirin Chunguu, Mjini
Chimwaga Complex Hall
Birnin
Bishiyoyin ciyayi a unguwar Kisiwani, gundumar Muheza
Wasu matasa yan kabilar Tasuba a Bagamoyo akasar Tanzaniya
↑ 3.03.13.23.3Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Genetics
↑ cite book | author=Christopher Ehret | title=An African Classical Age: Eastern and Southern Africa in World History, 1000 B.C. to A.D. 400 | url=https://books.google.com/books?id=1i-IBmCeNhUC | date=2001 | publisher=University Press of Virginia | isbn=978-0-8139-2057-3
↑"Dar es Salaam Port". Tanzaniaports.com. Archived from the original on 22 February 2014. Retrieved 19 February 2014. Unknown parameter |deadurl= ignored (|url-status= suggested) (help)
↑ 10.010.110.2cite book | author1=Ulrich Ammon | author2=Norbert Dittmar | author3=Klaus J. Mattheier | title=Sociolinguistics: An International Handbook of the Science of Language and Society | url=https://books.google.com/books?id=LMZm0w0k1c4C&pg=PA1967 | year=2006 | publisher=Walter de Gruyter | isbn=978-3-11-018418-1 | page=1967