Komoros ko Kungiyar Komoros (da harshen Komoros: Komori ko Udzima wa Komori, da Faransanci: Comores ko Union des Comores, da Larabci: لاتحاد القمري), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Komoros na da eyaka da Tanzania daga kudu maso yabashie, Mozambique da Arewa maso yamma, Komoros yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 1,659; kungiyar tsiburai ce. Komoros yana da yawan jama'a 850,886, bisa ga jimillar Babban birnin Komoros, Moroni ne.