Angola (lafazi: /angola/) ko Jamhuriyar Angola,Ta kasance kasa ce, da take cikin nahiyar Afirka. Angola tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 1,246,700. Angola tana da yawan jama'a kimanin 25,789,024, bisa ga jimillar qidayan, 2014. Angola tana da iyaka da Jamhuriyar Kwango, da Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango, da Namibiya, kuma da Zambiya. Babban birnin Angola, Luanda ne.