Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Muritaniya ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie), ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 1 030 700. Muritaniya tana da yawan jama'a 4 005 475, bisa ga jimillar a shekarar 2020. Moritaniya ta na eyaka da Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai koma Senegal da ga kudu maso yamma.
Mauritiya itace kasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Kasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shiene Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shekara ta 1960
Mohamed Ould El-Ghazaouani shine shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista.
Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.
Hotuna
Chinguetti,1997
Adrar 1997
Titin Maata Moulana, Muritaniya
Teku na kasar
Wani Buzu na shirya raƙuminsa
[Jemal Oumar] Matasan Mauritaniya sun tarwatsa masu zanga-zangar da hayaki mai sa hawaye a ranar 25 ga Afrilu.
Hatimin ƙasar
Wasu matafiya na kokarin tura motar da ta makalar a cikin Sahara, Muritaniya
Tutar kasar
Uwa da 'yarta suna sayar da kayan aikin hannu a Adrar (Mauritania)
Tsohon garin Chinguetti, Muritaniya
Babban Massallaci da ke birnin Nouakchott, Muritaniya.