Ruwanda
Rwanda (rw)Rwanda (fr)Rwanda (en)Rwanda (sw)
Take
Rwanda Nziza (en)
Kirari
«Ubumwe, Umurimo, Gukunda Igihugu » «Unity, Work, Patriotism » «Единство, труд, патриотизъм » «Remarkable Rwanda » «Undod, Gwaith, Gwladgarwch » Inkiya
Mille Collines Wuri
Babban birni
Kigali Yawan mutane Faɗi
13,246,394 (2022) • Yawan mutane
502.94 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Kinyarwanda (en) Turanci Faransanci Harshen Swahili Labarin ƙasa Bangare na
Taraiyar Afirka da Gabashin Afirka Yawan fili
26,338 km² Wuri mafi tsayi
Karisimbi (mul) (4,507 m) Wuri mafi ƙasa
Ruzizi River (en) (950 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Ƙirƙira
1962 Tsarin Siyasa Gangar majalisa
Parliament of Rwanda (en) • shugaban ƙasar Rwanda
Paul Kagame (24 ga Maris, 2000) • Prime Minister of Rwanda (en)
Édouard Ngirente (en) (30 ga Augusta, 2017) Ikonomi Nominal GDP (en)
11,055,281,971 $ (2021) Kuɗi
Rwanda Franc Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.rw (mul) Tsarin lamba ta kiran tarho
+250 Lambar taimakon gaggawa
*#06# da 912 (en)
Lambar ƙasa
RW
Wasu abun
Yanar gizo
gov.rw
Tutar Ruwanda.
manuniyar ruwanda
manuniyar ruwanda
taro a ruwanda
rwanda wiki medians community
Jamhuriyar Ruwanda ko, Rwanda [lafazi: /ruwanda/] (da Kinyarwanda : Repubulika y'u Rwanda ; da Faransanci : République du Rwanda ; da Kiswahili : Jamhuri ya Rwanda ; da Turanci : Republic of Rwanda ) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka .
Rwanda
ginin ruwanda
Ruwanda tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 26,338. Ruwanda tana da, yawan jama'a kimanin, 12.6,million [1] . Ruwanda tana da iyaka da Burundi , Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango , Tanzaniya da Uganda . Babban birnin Ruwanda, shi ne Kigali .
Paul Kagame shugaban kasar na yanzu
Shugaban ƙasar Ruwanda Paul Kagame ne daga shekarar 2000. Firaministan ƙasar Édouard Ngirente ne daga shekarar 2017.
Hotuna
Tutar kasar
Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta Rwanda (ICTR)
Coat of Arms
Tafkin Ilhema
Kigali International Airport
Tafkin Mihindi
Yan rawa a bikin Aure
Tafkin Mihindi
Kigali Memorial Centre in Gisozi
Kigali da dare
Wani babban Kabari, Kigali
Kigali Memorial Centre
Ni nziza kigali city
Ginin ICTR a Kigali, Rwanda
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .