Mozambik ko Jamhuriyar Mozambique [lafazi: /mozambik/] (da Portuganci: Moçambique ko República de Moçambique) ƙasa ne, da ke a kudu maso gabashien Afrka, koma ta na eyaka da India ocean da ga gabashien, sai koma Tanzania da ga Arewace, Malawi, da Zambia da ga Arewa mask yamma, sai koma Zimbabwe da yamma, da Swaziland da koma Afrka da kudu, daga Kudu maso yammaci. Babban birnin Muzambik, Maputo.
Mozambik tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 801,590. Mozambik tana da yawan jama'a 25,900,000, bisa ga jimillar 2013. Mozambik tana da iyaka da Afirka ta Kudu, eSwatini, Madagaskar, Tanzaniya, Zambiya da Zimbabwe. Babban birnin Mozambik, shi ne Maputo.