Somaliya (harshen Somali: Jamhuuriyadda Federaalka Soomaaliya, Hausa: Jamhuriyar Tarayya Somaliya) kasa ce, da ke a gabashin nahiyar Afirka.
Somaliya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 637,657. Somaliya tana da yawan jama'a kimanin, 14,317,996, bisa ga jimillar qididdiga a shekara ta 2016. Somaliya tana da iyaka da Ethiopia da ga yaamma, sai koma Jibuti[1] da ga Arewa maso yamma, da koma Kenya da ga kudu maso yamma, sai koma Tekun Indiya da ga gabas. Ba birnin Somaliya, Mogadiscio ne. Somaliya tana da fadin Kasa abakin Tekun, A Afrka [2]