Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Conakry (lafazi: /konakeri/) Birni ne, da ke a yankin Conakry, a ƙasar Gine. Shi ne babban birnin ƙasar Gine kuma da babban birnin yankin Conakry. Conakry tana da yawan jama'a 3 667 864, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Conakry a shekara ta 1887.