Victor Okpala (an haife shi a watan Agusta 8) ɗan kasuwan Najeriya ne, mai kula da al'adu kuma wanda ya kafa NABSolute Media. A cikin 2020, Littafin Billboard na Amurka ya jera NABSolute Media a matsayin ɗaya daga cikin masu tsaron ƙofa a cikin yanayin nishadantarwa na Afirka don aikinsu na sadarwa da tallan kiɗa[1]