Nijar ta fafata a gasar Olympics ta lokacin zafi a birnin Sydney na kasar Australia a shekarar 2000.