Ndunda ƙaramin yaren Mambiloid ne na Najeriya . Roger Blench ne ya gano shi a kusa da garin Zongo Ajiya mai magana da Mvanip . Kauyen Ndunda yana da tazarar kilomita 5 daga Yerimaru, zuwa kudancin Zongo Ajiya. Yana da alaƙa kusa amma ya bambanta da Mvanip .
Manazarta
- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ndunda". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.