What Happened at St James

What Happened at St James
fim
Bayanai
Laƙabi What Happened at St James
Ƙasa da aka fara Najeriya
Ranar wallafa 2021
Darekta Marc Adebesin (en) Fassara
Furodusa Tosin Akintokun (en) Fassara

What Happened at St James fim ne na Najeriya na 2021 wanda Tosin Akintokun ya samar kuma Marc Adebesin ya ba da umarni. [1] fim din Zack Orji, Femi Branch, Ken Erics, Deyemi Okanlawon da marigayi Rachel Oniga. [2][1]

Bayani game da shi

Matasa maza uku sun makale a sakamakon ayyukansu a makarantar sakandare. Hanyoyin da suke warware matsalolin sun haifar da tashin hankali a cikin fim din[3][2]

Farko

saki fim din a ranar 19 ga watan Nuwamba kuma an fara gabatar da shi a duk fadin kasar.[1][2]

Ƴan wasan

Zack Orji, Femi Branch, Ken Erics, Deyemi Okanlawon, Rachel Oniga, Yemi Sodimu, Kelechi Udegbe, Nelly Ejianwu, Bolaji Ogunmola, Chimezie Imo, Damilare Lawal da Kayode Obayomi

Manazarta

  1. 1.0 1.1 1.2 Nwogu, Precious 'Mamazeus' (2021-11-04). "Watch the official trailer for 'What Happened at St James'". Pulse Nigeria. Retrieved 2022-07-28.
  2. 2.0 2.1 2.2 "WHAT HAPPENED AT ST JAMES" (in Turanci). 4 December 2021. Retrieved 2022-07-28.
  3. "What Happened at St. James, King Richard... 10 movies you must see this weekend". TheCable Lifestyle (in Turanci). 2021-11-20. Retrieved 2022-07-28.

Strategi Solo vs Squad di Free Fire: Cara Menang Mudah!