Umar MB

Umar MB ya kasance mawaki ne a masana antar fim ta Hausa wato masana'antar Kannywood, yana Wakokin da ake hawan su a Fina finan na masana antar yayi Wakokin da dama.[1]

Takaitaccen Tarihin Sa

Umar MB asalin sunan sa shine Umar Musa Haifaaffen jihar kaduna ne a garin rigasa Dake cikin garin Kaduna, yayi karatun sa tun daga firamare zuwa sakandiri da a Kaduna, gaba daya karatun sa a Jihar Kaduna yayi.ya fara Waka tun yana makaranta Kuma da wakar makarantar ya fara,shine ye wakar fim din Nan fitacce na adamu zango Mai suna gwaska ,shi yayi wakar Mai suna zancen soyayyah[2]

Manazarta

  1. https://manuniya.com/2022/12/10/cikakken-tarihin-umar-mb/
  2. https://www.arewablogng.com/tarihin-mawaki-umar-mb-a-takaice/

Strategi Solo vs Squad di Free Fire: Cara Menang Mudah!