Rabi'atu Shehu Umar

Ummi Ibro

Jaruma ce a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, shaharrariyar jaruma ce fitacciya sannan kyakkyawar mace acikin yammatan kanniwud, Tayi fina finai da dama ,fim din ta na farko shine fim din MATAR MAMMAN, daga Nan aka gan ta a fim Mai dogon zango na Tashar arewa 24 Mai suna KWANA CASA,IN,shi ya haskaka ta ya nuna ta a duniya.[1]

Takaitaccen Tarihin ta

[2]Cikakken sunan ta shine Rabi,atu Umar shehu ana mata lakabi da ummi Ibro,ko kuma sunan ta na fim din kwana casa'in wato Bara'atu,fim din shi ya haskaka ta ya daga tauraruwar ta a duniya gaba daya.haifaffiyar jihar bauchi ce an haifeta a Ranar 12 ga watan June 1992 a bauchin yakubu.iyayenta Yan asalin jihar Kano ne ta girma a Kano tayi karatun firamare da sakandiri a garin Kano. Ummi Ibro ta shigo masana'antar fim ne ta hanyar sarki Ali nuhu a shekarar 2012 inda ta fara fim din ta na farko Mai suna MATAR MAMMAN,daga Nan tayi fina finai da dama a masana'antar har ta zo ga fim din Kwana casa'in, ummi Ibro tana kuma da kamfanin ta na kanta Mai suna(Ibro film factory)kamfani ne na shirya fina finai, mutane da dama sun dauka ita din yarinyar margayi jarumi Rabilu Musa Ibro ne, Wanda kuma ba haka bane ba wannan sunan kamfanin nata shi ya bita,ummi nada masoya ta ko ina a kafafen SADA zumunta.[3]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-26. Retrieved 2023-07-26.
  2. https://ngsup.com/ummi-ibro-biography-age-career-and-photos/
  3. https://www.legit.ng/ask-legit/biographies/1468294-ummi-rahabs-biography-full-birthday-age-family-net-worth/

Strategi Solo vs Squad di Free Fire: Cara Menang Mudah!