Najaf (Ajami: اَلـنَّـجَـف: Al-Najaf) ko kuma Al-Najaf al-Ashraf (Ajami: النّجف الأشرف) kuma ana kiranta da Baniqia (Ajami: بانيقيا) gari ne a tsakiyan kudancin Iraqi kimanin kilomita 160 km, kudu da birnin Bagadaza.
Hotuna
Hoton tekun Najaf yayin faduwar rana a birnin Najaf
Kwalejin Dentistry, Kufa
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Strategi Solo vs Squad di Free Fire: Cara Menang Mudah!