Wannan kasida ya takaita bayani ne akan Nassoshi daban-daban na makarantun mabiya addinin
Musulunci da yadda suka karkasu. Wanda rabuwa da aka fara samu na asali sune na; Mabiya Sunnah, da Mabiya Shia, da Kawarij, a farko rabuwar akan banbancin siyasa ne, amma daga baya yakoma harda akan babbancin akida(Tauhidi) da Fikihu. Akwai makarantu uku da suka rabu tun asalin musulunci, sune: Makarantun Fikihu wato Mazhaba, da Sufanci sannan Makarantun Tauhidi. Haka kuma kasida ya bayyana manyan kungiyoyi da da'awoyi da suka fito a wannan zamanin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
Strategi Solo vs Squad di Free Fire: Cara Menang Mudah!