Liverpool [lafazi : /liverpul/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Liverpool akwai mutane 484,600 a kidayar shekarar 2016 Wanda ya gudana. An gina birnin Liverpool a farkon karni na sha uku bayan haifuwan annabi Issa. Roz Gladden, shi ne shugaban Liverpool.