Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Jodan (larabci: الأردن, tr. Al-ʾUrdunn [al.ʔur.dunː]), ƙasa ce a Yamma ta tsakiya a cikin nahiyar Asiya.
Ta kasance a mararrabar Asiya,Afirika da kuma Turai, kusa da baban kogin kasar jodan
Hotuna
Busashshiyar Sahara ta Wadi Rum, Jodan
Wurin bauta na Hercules, Amman, Jordan
Amman Jordan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.