Faro, Goddess of the Waters fim ne na shekarar 2007.
Takaitaccen bayani
Zanga, yaron da aka haifa ba tare da aure ba, an kore shi daga ƙauyensu. Bayan shekaru da yawa, ya dawo don sanin wanene ubansa. A daidai lokacin da ya zo, wani abu ya faru wanda mutanen ƙauyen ke fassarawa da cewa ruhin kogin Faro ya fusata da zuwansa.
Kyauta
Hanyoyin Hadi na waje